India Hausa

FATAKEN DARE INDIA HAUSA 2025 FASSARAR SULTAN FILM FACTORY

Sabon fassarar fina-finan India ya iso! Wannan sabon Film ɗin mai suna “FATAKEN DARE” yana daga cikin jerin fassarar Hausa da kamfanin Sultan suka saki a satin da ya gabata.

Film ɗin ya samu karɓuwa sosai tun daga lokacin da aka fitar da shi, saboda yadda aka fassara shi cikin salo mai kayatarwa da nishaɗi.

“FATAKEN DARE” yana ɗauke da labari mai zurfi da ɗaukar hankali, wanda zai sa kowa ya kalli fim ɗin ba tare da gajiya ba.

Masu kallo da dama sun bayyana cewa wannan na ɗaya daga cikin mafi kyawun fassarar da kamfanin Sultan suka taba fitarwa.

Yanzu haka mun dora muku fim ɗin a wannan shafin namu. Duk wanda ke da sha’awa, sai ya sauke fim ɗin “FATAKEN DARE” yanzu domin ya more wannan sabon nishaɗin!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button