India Hausa

BABIN FARKO India Hausa Hausa 2026 Fassarar Sultan Film Factory

Anzo da sabon fassarar India Hausa mai suna “BABIN FARKO”, wanda kamfanin Sultan suka saki a satin da ya gabata cikin salo mai kayatarwa.

Wannan film ɗin ya bambanta da sauran, domin yana ɗauke da labari mai cike da tausayi, soyayya da darasi mai zurfi.

Fassarar da kamfanin Sultan suka yi ta sa fim ɗin ya zama abin kallo da nishaɗi ga masoya fina-finan Hausa da India.

Masu kallo da dama sun yaba da yadda aka fassara “BABIN FARKO”, suna cewa yana ɗaya daga cikin mafi kyau cikin sabbin fassarar wannan shekara.

Yanzu haka mun dora fim ɗin “BABIN FARKO” a wannan shafin namu. Duk wanda ke son sauke shi, sai ya shiga nan ya sauke ya more wannan sabon nishaɗi!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button