Wannan fim ɗin mai suna ASALIN CHAKWAKIYA sabuwar fassara ce wadda ta zo ɗauke da barkwanci mai kayatarwa da zai nishadantar da kowa.
An gudanar da fassarar fim ɗin ne a ƙarƙashin ƙwararren kamfanin Sultan Film Factory, wanda ya dade yana kawo muku ingantattun fina-finai masu kyau da jin daɗin kallo.
Sabuwar wannan fassara ta sake jawo hankalin masu kallo a kasuwa, domin tana ɗauke da labari mai ban dariya da kuma salo na musamman da ya bambanta ta da sauran fina-finai.
Ga duk wanda yake bukatar kallon fim ɗin Asalin Chakwakiya, mun tanadar muku shi kai tsaye a wannan shafin domin ku sauke ku more shi cikin sauƙi.