Sabon film ɗin da Sultan Film Factory suka fassara mai suna KWAREWA ZALLA ya fito fili a matsayin ɗaya daga cikin fina-finan da za su kayatar da masu kallo.
Film ɗin ya haɗa barkwanci, labari mai ma’ana, da nishaɗi, wanda hakan ya sa aka fara samun babban martani daga masu son India Hausa.
Yanzu haka film ɗin KWAREWA ZALLA ya riga ya fito kasuwa, kuma masu sha’awar kallon fina-finai za su iya samun sa a wuraren da ake saida ko downloading na fina-finai.
An baza shi a wurare da dama domin kowa ya samu damar kallonsa ba tare da wahala ba.
Ga masu son saukewa kai tsaye a wayoyinsu, mun tanadar muku da film ɗin a cikin wannan shafin namu. Zaku iya danna link ɗin saukewa ku ajiye shi a wayarku, sannan ku kalla a duk lokacin da kuke so cikin sauƙi da natsuwa.
Gaskiya film ɗin KWAREWA ZALLA ya yi kyau matuƙa, domin yana ɗauke da hotuna masu kyau, labari mai jan hankali, da manyan sakonnin rayuwa.
Fassarar da aka yi masa kuwa tana da tsafta, kalmomi sun fita daidai, kuma komai ya zauna yadda ya kamata.
Kamfanin Sultan Film Factory sun tabbatar da cewa an kawo muku ingantaccen film mai fassara ta ƙwararru.
Don haka idan kuna neman sabon abin kallo mai nishaɗi, kar ku manta ku nemi KWAREWA ZALLA – India Hausa (Sultan Film Factory) ku bada ra’ayinku bayan kun kalla.