India Hausa

DUNIYA MAKARANTA India Hausa 2026 Sultan Master

Sabon fassarar fina-finan India ya iso gare ku! Wannan sabon Film ɗin mai suna “DUNIYA MAKARANTA” na daga cikin fina-finan da kamfanin Sultan suka saki a satin da ya gabata.

Film ɗin “DUNIY MAKARANTA” ya samu karɓuwa sosai saboda yadda aka fassara shi cikin salo mai kayatarwa da nishaɗi.

Labarin fim ɗin yana ɗauke da darussa masu muhimmanci kan rayuwa, halayya, da yadda duniya ke koyar da kowa darasi ta hanyarta.

Masu kallo sun bayyana cewa wannan ɗaya ne daga cikin mafi kyau cikin sabbin fassarar da Sultan suka fitar a bana.

Yanzu haka mun dora muku fim ɗin “DUNIYA MAKARANTA” a wannan shafin namu. Duk wanda ke son kallon sa, sai ya sauke yanzu domin ya more wannan sabon nishaɗin!

Photo of Mr Network

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button